انتقل إلى وضع عدم الاتصال باستخدام تطبيق Player FM !
Barazanar da fannin lafiya ke fuskanta kan ficewar likitoci daga Najeriya
Manage episode 463393240 series 1003873
Shirin lafiya Jari ce na wannan makon ya taɓo batun yadda kwararrun likitoci ke tserewa daga Najeriya, inda wasu alkaluma suka nuna cewa a cikin shekaru biyar da suka gabata, sama da likitoci dubu 16 suka fice daga ƙasar don yin aiki a wasu ƙasashen ketare, lamarin da ke barazana ga tsarin kula da lafiya a ƙasar.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu............
24 حلقات

كل الحلقات
×
1 Rashin kulawa ta sanya wasu asibitoci a jihar Kano komawa Kufai 9:49

1 Tiyatar fitar da jarirai daga cikin Uwa na yawaita a sassan Najeriya 10:15

1 Mahukuntan Najeriya sun tsawaita shekarun aiki ga likitoci da jami'an lafiya 9:44

1 Lafiya Jari Ce: Illar rashin zuwa awon ciki ga lafiyar mata da jariransu 10:09

1 Barazanar da fannin lafiya ke fuskanta kan ficewar likitoci daga Najeriya 10:07

1 Ƙoƙarin da ƙungiyoyi ke yi don magance cutar yanar ido tsakanin al'ummar Nijar 10:11

1 Tsarin tazarar Iyali ya fara samun karɓuwa a yankunan karkara 9:59

1 Cutar sanƙarau ta fara fantsamuwa a sassan jihar Maradi ta Nijar 9:49

1 Barazanar da hunturu ke yi ga keɓantattu ko kwantattun cutuka 9:54

1 Yadda ƙungiyar ALIMA ta Faransa ke taimakawa wajen yaƙi da cutar yunwa a Najeriya 9:54

1 Irin kulawar da ya kamata iyaye su bai wa ƴaƴansu a yanayi na hunturu 10:01

1 Adadin masu kamuwa Cancer zai ninka sau 10 a Najeriya- Masana 10:00

1 Matsalar mace-macen mata masu juna biyu ta sake ta'azzara a Nijar 10:06

1 Yadda ake samun ƙaruwar mace-macen kwab-ɗaya ko kuma mutuwar fuju’a 10:13

1 Lafiya Jari ce: Illar da hayaƙin girki ke yiwa lafiyar idon Mata 10:01
مرحبًا بك في مشغل أف ام!
يقوم برنامج مشغل أف أم بمسح الويب للحصول على بودكاست عالية الجودة لتستمتع بها الآن. إنه أفضل تطبيق بودكاست ويعمل على أجهزة اندرويد والأيفون والويب. قم بالتسجيل لمزامنة الاشتراكات عبر الأجهزة.