Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
…
continue reading
1
Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka
26:47
26:47
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
26:47A da soyayya na kafuwa ne sakamakon gaskiyar mutum, ko nasabarsa, ko tarbiyyarsa ko kuma riko da addininsa. Mace kan so saurayinta ko da kuwa ba shi da ko anini, a wasu lokutan ma ko da wani mai hannu da shuni ya fito takan tubure ta ki shi. Sai dai a wannan zamani mata da dama kan fito fili suna bayyana irin saurayin da suke so, a galibin lokuta m…
…
continue reading
1
Yadda Ragin Farashin Man Fetur Zai Shafi Rayuwar ‘Yan Najeriya
15:50
15:50
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
15:50Rage farashin man fetur a Najeriya na daya daga cikin batutuwan da ke daukar hankalin al’umma, musamman ganin yadda tsadar rayuwa ta yi wa ’yan kasa katutu a ‘yan watannin nan. Man fetur ba wai kawai makamashi ba ne da ake amfani da shi wajen tafiyar da ababen hawa; ginshiki ne da kusan dukkan harkokin tattalin arziki ke jingina da shi – daga sufur…
…
continue reading
1
Ko Ziyarar Tawagar Amurka Za Ta Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Najeriya?
13:57
13:57
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
13:57A kwanakin nan, tawagar ’yan majalisar dokokin Amurka ta kawo ziyara Najeriya domin tattaunawa kan tsaro da tashin hankalin da ake ta fama da shi a yankunan Arewa da tsakiyar ƙasar, musamman rikice-rikicen da suka yi sanadiyyar kashe-kashe da duniya ke fargabar suna iya daukar salo na kisan kare dangi ga Najeriya. Ko wannan ziyarar da tawagar Amurk…
…
continue reading
1
Kalubalen Dake Gaban Janar Christopher Musa A Matsayin Ministan Tsaro
28:22
28:22
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
28:22Ana sa ran Majalisar Dattawa za ta tantance tare da tabbatar da Janar Christopher Musa mai ritaya a matsayin Ministan Tsaro, bayan da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunansa zuwa majalisar. Wannan naɗin ya zo ne a wani lokaci da Najeriya ke fuskantar ƙalubalen tsaro a sassa daban-daban na ƙasar, musamman hare-haren ’yan bindiga, da ‘yan …
…
continue reading
1
Shin Ya Kamata A Biya Kudin Fansa Ga Masu Garkuwa Da Mutane?
22:12
22:12
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
22:12A cikin 'yan shekarun nan, batun garkuwa da mutane ya zama babban kalubale ga tsaro a Najeriya da wasu ƙasashen duniya. Lokacin da mutane suka fada hannun masu garkuwa, iyaye da 'yan uwa sau da yawa suna fuskantar babban zabi mai wahala: biyan kudin fansa don sakin wanda aka sace ko tsayawa da kafafun tsaro har zuwa samun taimakon hukumomi. Shin ko…
…
continue reading
1
Hanyoyin Da Suka Kamata A Bi Wajen Ceto Daliban Kebbi Da Aka Sace
28:29
28:29
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
28:29Batun kubutar da ɗalibai mata da masu garkuwa da mutane suka sace na makarantar GGCSS Maga dake karamar hukumar Danko Wasagu a jihar Kebbi na daya daga cikin abubuwan da alumma suka maida hankali a kai. Iyayen wadannan yara, da sauran masu ruwa da tsaki na ganin ya kamata a yi dukkan mai yiwuwa don ganin an ceto wadannan yara ba tare da sun samu ra…
…
continue reading
1
Tasirin Da Tura Jami’an ‘Yan Sanda Kare Manyan Mutane Zai Haifar Ga Tsaron Al’umma
26:51
26:51
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
26:51A Najeriya, an saba ganin jami’an ‘yan sanda suna gadin manyan mutane ‘yan siyasa, ‘yan kasuwa, ko shugabanni maimakon su kasance a cikin al’umma suna tabbatar da tsaro ga kowa. Wannan tsarin ya haifar da tambayoyi masu zurfi game da adalci da yadda ake rarraba jami’an tsaro a ƙasar. A halin da ake ciki, yawancin unguwanni da kauyuka na fama da ƙar…
…
continue reading
1
Yadda 'Yanbindiga Ke Amfani Da Hakar Zinare Wajen Mallakar Makamai
28:03
28:03
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
28:03Kiyasi ya nuna cewa Najeriya tana asarar sama da dala biliyan 9 a duk shekara sakamakon ayyukan masu hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba, kuma kaso mafi tsoka shi ne fannin zinare. Rahotanni sun ce hakan na karawa ‘yan ta’adda karfi, inda suke amfani da wannan dama wajen tara muggan makamai a yankin Arewa maso Yamma da ke fama da matsalar tsaro. 'Yan…
…
continue reading
1
Dalilan Da Suka Sa PDP Ta Ki Sayarwa Sule Lamido Fom Din Takarar Shugaban Jam’iyya
27:19
27:19
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
27:19Sabuwar dambarwa ta kunno kai tsakanin wasu manyan ‘ya’yan jam’iyyar adawa ta PDP, inda ake zargin cewa rikicin ya kai ga hana tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, sayen fom ɗin takarar shugabancin jam’iyyar. Rahotanni sun nuna cewa wasu daga cikin manyan jam’iyyar a matakin kasa sun nuna adawa da niyyar Lamido na neman kujerar shugaban…
…
continue reading
1
Shin Ko Jam’iyyar PDP Ta Fara Gushewa Ne?
27:17
27:17
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
27:17Yadda ‘ya’yan jamiyyar PDP ke ficewa suna komawa jam’iyya mai mulki na cigaba da nuna yadda take kara samun koma baya a siyasar Najeriya. Banda haka, rikicin cikin gida da yaki ci yaki cinyewa na cigaba da yi mata dabaibayi. Shin ko hakan na nufin jam’iyyar ta fara gushewa ne a siyasar Najeriya? Wannan shine batun da shirin Daga Laraba na wannan ma…
…
continue reading
1
Yadda Aka Yi Almajiri Ya Zama Mabaraci
29:35
29:35
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
29:35A zamanin nan, ana alakanta almajirai da bara – hasali ma a lokuta da dama akan yi amfani da kalmar “almajiri” idan ana nufin mabaraci. Amma a da ba haka lamarin yake ba – almajiri baya bukatar yin bara ko roko kafin ya sami na sakawa a bakin salati. Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan yadda almajirci ya sauya salo a wannan zam…
…
continue reading
1
Tasirin Bambance-bambance Tsakanin ‘Yan Najeriya Shekara 65 Da Samun ‘Yancin Kai
30:16
30:16
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
30:16Tun daga ranar 1 ga Oktoba, 1960, Najeriya ta samu ’yancin kai daga Turawan mulkin mallaka. Amma tun daga wannan lokaci, al’ummar Najeriya sun kasance cike da bambance-bambancen addini da kabila da harshe da al’adu da kuma ra’ayin siyasa. Wadannan bambance-bambancen sun kasance ginshiki guda biyu: a wani lokaci suna zama jigo wajen gina ƙasa mai ci…
…
continue reading
1
Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Cin Kifi Yadda Ya Kamata
27:52
27:52
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
27:52Duk da amfanin kifi ga lafiyar jikin mutum da kuma samar da kudin shiga masana sun ce ba a amfani da shi yadda ya kamata a Najeriya. Baya ga bai wa jiki lafiya, kifi ka iya samar da kudaden shiga ga daidaikun ’yan Najeriya da ma kasar gaba daya. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa ’yan Najeriya basa samun …
…
continue reading
1
Dalilan Tashin Farashin Doya A Wasu Kasuwannin Najeriya
29:45
29:45
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
29:45A daidaikun kasuwannin Abuja da wasu manyan birane na ƙasar nan, an bayyana yadda farashin doya ke ƙara hawa fiye da yadda ake tsammani. Wannan na faruwa ne duk da cewa yanzu sabuwar doya ta fara shigowa kasuwa, bisa al’ada, a duk shekara fitowar sabuwar doya kan karya farashin wanda yake kasuwa. Sai dai a bana, wasu daililai na sa farashin doya ka…
…
continue reading
1
Dalilan Da Suka Sa Nayi Yunkurin Kashe Kaina Har Sau Uku
27:39
27:39
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
27:39Sau da dama mukan ji labarai na mutane da suka ɗauki rayukansu saboda damuwa, talauci ko kuma rashin samun mafita a cikin rayuwa. A cikin wannan shirin, za mu kalli batun kisan kai daga wani ɓangare na daban, ba wai kawai daga alkaluma ba, amma ta hanyar jin labarin wani da ya taɓa yunkurin kashe kansa har sau uku. ko wadanne irin matsaloli ne suka…
…
continue reading
1
Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027
21:20
21:20
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
21:20Karuwar hare-hare kan ’yan siyasa a kwanan nan ta sa wasu ’yan Najeriya sun fara fargabar abin da ka iya faruwa idan aka fara yakin neman zaben 2027. A kwanan nan ne dai wasu wadanda ake zargin ’yan bangar siyasa ne suka kai hare-hare a kan tarurruka ko kadarorin jam’iyyu ko ma daidaikun ’yan siyasa. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi na…
…
continue reading
1
Yadda Mata Dake Auren Gwaji Suke Yamutsa Hazo
28:31
28:31
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
28:31Wani sabon salo da wannan zamani ya zo da shi shi ne auren gwaji, inda mata kan yi shiga gidan miji da niyyar fita bayan wani lokaci. Sai dai manazarta suna cewa hakan ka iya haddasa matsalolin musamman idan mazajen auren ba su san da wannan shirin ba. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa wasu mata suke yin aur…
…
continue reading
1
Abin Da Ya Sa Wasu Maza Ba Sa Son Haihuwa
23:12
23:12
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
23:12A duk lokacin da aka ɗaura aure, wata addu’a da ’yan uwa da abokan arziki kan yi ita ce “Allah Ya kawo ƙazantar ɗaki”. A al’adance, ɗaya daga cikin manyan dalilan yin aure shi ne samun haihuwa. Sai dai a wasu lokuta, wasu mazan kan nuna a fili ba su da muradin hakan. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi duba ne kan waɗannan mazan da ba sa son …
…
continue reading
1
Yadda wasu tsare-tsaren ba da tazarar haihuwa ke yin illa ga mata
27:02
27:02
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
27:02A kokarin iyaye mata na kula da lafiyarsu da kuma tsare lafiyar iyalansu, hanyoyin bada tazarar haihuwa na asibiti sun zama zabin da dama ke komawa gare su. Sai dai duk da shaharar wadannan hanyoyi, akwai mata da dama da ke fuskantar matsaloli daban-daban yayin amfani da su. Wasu na fama da illa ta jiki kamar zubar jini fiye da kima, ciwon mara ko …
…
continue reading
1
Yadda Sinadaran Dandanon Abinci Ke Yin Illa Ga Lafiya
26:09
26:09
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
26:09A yau, yawancin mutane suna amfani da sinadaran dandano wajen girki domin ƙara wa abinci ɗanɗano da ƙamshi. Amma, binciken masana ya nuna cewa ana yawan amfani da su fiye da yadda ake bukata, musamman irin waɗanda aka sarrafa a masana’antu. Wannan rashin kiyaye ƙa’ida yana iya jawo matsalolin lafiya. Sau da yawa mutane kan manta cewa a cikin waɗann…
…
continue reading
1
Me Ke Sa Matasa Zama Karnukan Farautar ‘Yan Siyasa A Kafafen Sadarwa Na Zamani?
29:16
29:16
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
29:16Wasu matasa sun zabi tallata ‘yan siyasa a kafafen sada zumunta na zamani ta yadda bai kamata ba a wasu lokutan. Tallata ‘yan siyasa da matasan suke yi kan haifar da hatsaniya, ko kiyayya, a intanet ko ma a zahiri a tsakanin su. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa wasu matasa suka zabi zama “sojojin baka” ko “…
…
continue reading
1
Dalilan Alummomi Na Rungumar Gwaji Kafin Aure
25:56
25:56
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
25:56Wasu alummomi sun bayyana dalilan da suka sa suka karbi gwajin ma’aurata kafin a daura musu aure. A wasu lokutan akan samu matsaloli sakamakon rashin gwajin jini kafin a hada mace da na miji aure da suka hada da yaduwar cutuka, samun ‘ya’ya marasa lafiya da sauran wasu matsalolin. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan da s…
…
continue reading
1
Abubuwan Da Ya Kamata Yara Su Yi Yayin Hutun Makaranta
28:45
28:45
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
28:45A duk lokacin da akace an kammala zangon karatu, dalibai kan samu hutu don hutawa da yin wadansu abu na dabam da kuma basu damar shakuwa da ‘yan uwa da abokan arziki. Kamar yadda masana harkar masana harkar ilimi suka saba fadi, yawan karatu kan taho da nashi irin matsalolin, ya kuma kamata ace ana warewa dalibai wasu lokuta na musamman don samun h…
…
continue reading
1
Makomar Siyasar Najeriya Bayan Rasuwar Shugaba Buhari
24:18
24:18
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
24:18Masana da masu sharhi suna ganin cewa rasuwar shugaba Muhammadu Buhari ta haifar da babban gibi a siyasar Najeriya, musamman a Arewa. Wasu ma suna ganin rasuwar Buhari ka iya kawo tasgaro ga jamiyya mai Mulki, wadda take ganin shi danta ne, da ma sabuwar hadakar ’yan adawa, wadanda suke ganin yana tare da su. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai …
…
continue reading
Mai yiwuwa masu sauraro sun san wani bawan Allah wanda kusan a kullum, kuksan a ko yaushe a cikin nema yake, amma Allah bai kawo ba.. Wasu dai na ganin yawan fadi-tashin da mutum yakan yi ba shi ne zai ba shi kudaden da yake bukata ba, yayin da wasu suke ganin jajircewar mutum tana da nasaba da yawan abin da zai samu. Shirin Daga Laraba na wannan m…
…
continue reading
1
Cutukan Da Sinadaran Yin Burodi Ke Haifarwa
29:21
29:21
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
29:21Burodi ya zama daya daga cikin abincin da ‘yan Najeriya basa iya yi babu shi. Yayin da wasu ke cin shi a matsayin abin Karin kumallo da safe, wasu kuwa na cin shi a matsayin abincin rana a wasu lokutan ma har da na dare. A duk lokacin da aka ce masu sarrafa burodi sun shiga yajin aiki, ko fulawa tayi karanci hakan kan haifar da raguwar burodi a kas…
…
continue reading
1
Shin Ko Kare Kai Daga Harin ‘Yan Ta’adda Zai Kawo Karshen Matsalar Tsaro?
28:33
28:33
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
28:33Hare haren ‘yan ta’adda na kara ta’azzara a yankuna daban daban na fadin kasar nan wanda hakan ke nuni da Karin rashin tsaro da ya dade yana ciwa alumma da ma gwamnati tuwo a kwarya. Ko a kwana kwanan nan an ga yadda jihar filato tayi ta fama da irin wadannan hare hare da kuma hare haren ramuwar gayya. Wani kididdiga kungiyar dake tattara bayanan h…
…
continue reading
1
June 12: Me Ranar Demokradiyya Ke Nufi Ga Talakan Najeriya?
27:38
27:38
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
27:38An ayyana 12 ga watan Yunin kowace shekara a matsayin Ranar Dimokuradiyya a Najeriya don tunawa da ranar da aka gudanar da zaben da aka yi amanna cewa shi ne mafi sahihanci da inganci a tarihi. Sai dai bayan fiye da shekara 30 da wannan zabe da fafutukar da ta biyo baya, wasu masana suna ganin har yanzu kwalliya ba ta biya kudin sabulu ba. Ko mece …
…
continue reading
1
Dalilan Rashin Jituwa Tsakanin Marasa Lafiya Da Jami'an Kiwon Lafiya
26:28
26:28
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
26:28Asibiti ko dakin shan magani ko wani bigire mai kama da wadannan wuri ne da marasa lafiya kan je ko ake kai su don neman waraka a duk lokacin da bukatar haka ta taso. Wuri ne da akan ware domin ceto rayukan wadanda suka jikkata suke kuma bukatar agajin gaggawa. A bisa al’ada kuma, ana sa ran samun tausayi da jinkai da sadaukarwa wajen yin dukkan ma…
…
continue reading
1
Dalilan Tashin Farashin Kayan Miya Gabanin Bikin Sallah
25:44
25:44
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
25:44Yayin da sallah ya gabato, mutane da dama kan yi fadi tashi don biyan wasu bukatun su na bukukuwan sallah, kuma kamar yadda aka saba, a irin wannan lokaci ne iyalai da dama kan maida hankulan su don ganin sun biya wasu daga cikin bukatun su musamman wadanda suka jibanci bikin sallah. Siyayyan kayan kayan abinci na daya daga cikin wadannan hidindimu…
…
continue reading
1
“Sai Na Tara Kudin Cin Abinci Na Nake Iya Siyan Audugar Al’ada”
24:22
24:22
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
24:22Rashin iya siyan audugar Alada ga mata na kara jefa su cikin matsaloli da dama, a wasu lokuta ma har da cututtuka da ka iya jawo musu matsaloli. A cewar wani rahoto da Asusun yara na majalisar dinkin duniya UNICEF da WaterAid na shekarar 2021 suka fitar, yace daya daga cikin kowace ‘yan mata goma a ƙasashen Afrika ta Kudu da Sahara na rasa zuwa mak…
…
continue reading
1
"Abba Al'mustafa Bashi Da Hurumin Dakatar Da Fina Finan Mu"
27:06
27:06
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
27:06Dangantaka na kara runcabewa tsakanin Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano, wato Kano State Censorship Board, hukumar da aka kafa a shekarar 2001 domin kula da tsaftar fina-finai da nishaɗi a jihar, musamman a fannin kiyaye al’ada da koyarwar addini wacce daya daga cikin jaruman fina finan Abba El-Mustapha, ke jagoranta. A baya-bayan nan, hukumar …
…
continue reading
1
Tasirin Mulkin Karba-Karba A Najeriya
26:48
26:48
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
26:48Karba-karba wani tsari ne da ya tanadi kewayarwar ludayi a tsakanin kudanci da arewacin Najeriya wajen rike shugabancin kasa. Manufar tsarin, wanda babu shi a Kundin Dokokin Najeriya, ita ce tabbatar da daidaito da haɗin kai da zaman lafiya a ƙasa. Sai dai yunkurin samar wa tsarin mazauni a ta yadda shugabanci zai rika kewaya a tsakanin shiyyoyi sh…
…
continue reading
1
Boyayyun Dalilan Da Suke Sa Faduwa Jarabawa A Najeriya
23:18
23:18
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
23:18Duk shekara, dalibai kan rubuta jarabawa a matakai daban-daban na makarantu daban-daban. Daya daga cikin nau’ukan jarabawa da daliban Najeriya suke yi ita ce Jarabawar Sharen Fagen Shiga Manyan Makarantu, wato UTME. Kamar kowace shekara, a bana ma dalibai sun rubuta wannan jarabawa kuma a cewar Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu (JAMB)…
…
continue reading
1
Asarar Da Hausawa Ke Tafkawa Sakamakon Bacewar Tatsuniya
30:56
30:56
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
30:56Tatsuniya wata hanya ce ta ilmantarwa da bayar da tarbiyya da kuma koyar da al’adu da halaye na gari a tsakanin Hausawa. Tatsuniyoyi na ɗauke da darussa na rayuwa, suna kuma koya wa yara da manya jarumta da tausayi da sauran dabi’u kyawawa. Sai dai a yayin da duniya take sauyawa, ba kasafai matasa suke sha’awar sauraron tatsuniya ba. Wannan ne batu…
…
continue reading
1
Dalilan Rashin Wutar Lantarki A Wasu Jihohin Arewa
26:11
26:11
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
26:11Wutar lantarki ta zama tamkar gwal a wasu sassan Arewacin Najeriya, inda a wasu yankuna aka ba da rahoton samun sa’o’i biyu kawai a rana, wasu kuma ba sa samun ko daidai da dakika daya. Masu kananan sana’o’i suna kallon rayuwarsu da kasuwancinsu suna durkushewa yayin da kayan sana’arsu suke lalacewa saboda rashin wuta. Shirin Daga Laraba na wannan …
…
continue reading
1
Dalilan Ɓaraka A Tsakanin Iyayen Riƙo Da Ƴaƴan Riƙo
23:01
23:01
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
23:01Duk wanda aka haifa ya tashi a kasar Hausa ya san al’adar nan ta bayar da ko karɓo ɗa ko ‘ya riƙo. A wasu lokutan mutum ne ke nema a ba shi rikon, a wasu lokuta kuma iyayen ne suke bayarwa don ƙashin kansu. Wannan alada ana yin ta ne da zimmar yauƙaƙa danƙon zumunci, amma a wasu lokuta kwalliya ba ta biyan kuɗin sabulu. Shirin Daga Laraba na wannan…
…
continue reading
1
Abin Da Ya Sa ‘Matar Bahaushe Ba Ta Iya Kiran Sunan Mijinta’
23:51
23:51
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
23:51Tun kaka da kakanni an san Hausawa da kawaici da kunya da kuma girmama na gaba da su. Mai yiwuwa wadannan dabi’u ne suka sa matar Bahaushe ba ta iya hada ido da mijinta, balle ta kira shi da sunansa na yanka. To amma a zamanin yau ba abin mamaki ba ne a samu matar aure ta kalli kwayar idon mijinta, ta kuma kira shi da sunansa na yanka. A kan wannan…
…
continue reading
1
Dalilan Zuwan Mafarautan Arewa Kudancin Kasar Nan
30:11
30:11
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
30:11Tun bayan kisan mafarauta 16 dake hanyar su ta dawowa gida a garin Uromi dake karamar hukumar Esan dake jihar Edo ne dai al’umma da dama ke ta aikewa da sakon alhini ga ‘yan uwa da abokan arziki yayin da wasu kuma ke ta neman amsoshin tambayoyi game da lamarin da ya shige musu duhu. A yayin da wasu ke ganin a matsayin su na ‘yan kasa masu cikakken …
…
continue reading
1
Yadda Farashin Kayan Masarufi Suke Gabanin Sallah
26:36
26:36
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
26:36A duk lokacin da aka ce lokutan bukukuwa sun karato, akan samu sauyi a dukkan alamura. Daya daga cikin irin wadannan sauyi da ake samu shine na farashin kayayyakin masarufi. A wasu lokuta, akan samu tashin farashin irin wadannan kayayyaki, a wasu lokutan kuma akasin haka. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai tattauna ne kan farashin kayayyakin ma…
…
continue reading
1
Abin Da Kundin Tsarin Mulki Ya Ce A Kan Ayyana Dokar Ta Ɓaci
27:18
27:18
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
27:18A karshe dai hasashen da wasu ke yi a Ribas ya tabbata, inda Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta-baci, ya dakatar da zababben gwamnan da mataimakiyarsa, da ma ''yan majalisar dokokin jihar. Sai dai bayan ayyana wannan doka da shugaban kasar ya yi 'yan Najeriya da dama suna ta bayyana ra’ayoyinsu kan wannan lamari. Yayin da wasu suke …
…
continue reading
1
Ko Kun San Asalin Tashe Da Tarihinsa A Kasar Hausa?
27:42
27:42
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
27:42Bayan dunbum falala, da yawan samuwar ibadun dake kara kusanta bayi ga ubangijin su, da azumin watan ramadana ke zuwa dashi kamar yadda malamai suka saba fada mana, Hakazalika Kuma a watan na Ramadan dai na zuwa da wata alada mai dimbin tarihi dake debe wa alumma musamman na arewacin Najeriya kewa. Wannan aladar itace ta tashe da ake fara yinta da …
…
continue reading
1
Yadda Zawarawa Suke Dandana Kuda A Watan Ramadana
31:09
31:09
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
31:09Kowane Musulmi da yadda yakan shiga watan Ramadana – wani kan shiga da shiri, wani kuma da shiririta. Sai dai wasu watan kan zo musu da kalubale – ba don sun shirya mishi b aba kuma don sun gaza shiryawa. Wani rukunin wadannan mutane shi ne na zawarawa, wadanda galibi ba su da masu agaza musu. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne a k…
…
continue reading
1
Me Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Buga-Buga Ko Da Suna Aikin Albashi?
22:33
22:33
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
22:33Yanayin tattalin arziki da ma wasu dalilai kan tilasta wa mutane da dama, ciki har da masu karbar albashi a karshen wata, neman wata hanya ta daban dake kawo Karin kudade. Shin mene ne yake kawo hakan, kuma mene ne tasirinsa a kan rayuwar masu buga-bugar da ma al’umma? Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi duba ne a kan irin buga-bugar da ’yan …
…
continue reading
1
Dalilan Da Al’adar Zanen Fuska Ke Neman Gushewa A Kasar Hausa
29:44
29:44
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
29:44Zanen fuska na da dadadden tarihi a Arewacin Najeriya musamman a kasar Hausa. Sai dai wannan dadaddiyar al’ada tana kan hanyar gushewa domin kuwa ba kasafai ake samun wadanda suke yin ta a wannan zamani ba. Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan wannan al’ada da kuma dalilin gushewar ta.…
…
continue reading
1
Yadda Al’adun Aure A Ƙasar Hausa Suka Koma 'Event Centre'
29:48
29:48
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
29:48A da akan kwashe kwanaki ana bukuwan aure a kasar Hausa, kama daga kamu, zuwa sa lalle, yinin bik da zaman ajo zuwa budar kai da sayen baki. Sai dai wadannan al’adu sannu a hankali suna ta gushewa. Ko mene ne dalilin wannan sauyin? Wannan ne batun da shirin Daga Laraba zai duba a wannan makon.بقلم Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
…
continue reading
1
Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata
29:49
29:49
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
29:49Son haihuwar ‘ya’ya maza fiye da ‘ya’ya mata abu ne da ake samu tun tale-tale a tsakanin alummomi daban-daban. A tsakanin wasu al’ummomin, samun da namiji abin alfahari ne wanda kuma yake nuni da cigaba da dorewar ahali; sai dai ba a cika bai wa haihuwar ‘ya mace irin wannan muhimmancin ba. Ko wadanne dalilai ne suka sa wasu mutane suka fi son samu…
…
continue reading
1
Me Ya Sa Matasa Ba Sa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana'a?
26:56
26:56
التشغيل لاحقا
التشغيل لاحقا
قوائم
إعجاب
احب
26:56Samun ingattattun malamai a makarantun firamare da sakandare na taka muhimmiyar rawa wajen samar da tubalin ingantaccen kuma nagartaccen ilimi a cikin al’umma. Ɗorewar wannan fafutuka ta samar da ingantaccen ilimi kuma ta dogara ne a kan samun haziƙan matasa da za su maye gurbin malaman da ake da su yanzu. Sai dai a Najeriya, alamu suna nuni da yad…
…
continue reading