انتقل إلى وضع عدم الاتصال باستخدام تطبيق Player FM !
Ra'ayoyin masu saurare kan sallamar tuɓaɓɓun ƴan Boko Haram da aka yi a Nijar
Manage episode 460936738 series 1151731
A wani yanayi da ba safai aka saba gani ba, mahukuntan Nijar sun sallami tuɓaɓɓun mayaƙan Boko Haram aƙalla 124 ciki har da ƙananan yara 44, waɗanda aka basu horan sauya ɗabi’u don komawa rayuwar fararen hula.
Wannan shi ne karon farko da ake ganin irin hakan, tun bayan makamancin yunƙurin da hamɓararren shugaban ƙasar Bazoum Muhammad ya yi watanni ƙalilan gabanin hamɓarar da shi.
Latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi a cikin shirin...
24 حلقات

All episodes
×![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta 11:09
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta 9:36
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan shirin samar da lantarki ga gidaje 300M a Afirka 9:36
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan cikar wa'adin ficewar ƙasashen AES daga ECOWAS 9:42
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta 10:23
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Yadda aka fara samun saukin farashin kayayyakin abinci a Najeriya 10:05
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan ficewar Amurka daga WHO 9:41
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan sabuwar dokar Nijar na hukunta baƙi marasa takardu 9:23
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan hare-haren soji da ke kashe fararen hula bisa kuskure 10:06
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan sallamar tuɓaɓɓun ƴan Boko Haram da aka yi a Nijar 9:40
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Yadda ake rige-rigen neman aiki a hukumar kwastam da ke Najeriya 10:21
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Kan yadda aka gudanar da bikin rantsuwar sabon shugaban Ghana 9:53
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Kan yadda duniya ta yi bankwana da shekarar 2024 10:29
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1 Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta 9:18
مرحبًا بك في مشغل أف ام!
يقوم برنامج مشغل أف أم بمسح الويب للحصول على بودكاست عالية الجودة لتستمتع بها الآن. إنه أفضل تطبيق بودكاست ويعمل على أجهزة اندرويد والأيفون والويب. قم بالتسجيل لمزامنة الاشتراكات عبر الأجهزة.